Bangaren kasa da kasa, an fara koyar da dalibai musulmi a makarantar George Washington a birnin Charkeston yadda za su rika kare kansu.
Lambar Labari: 3482093 Ranar Watsawa : 2017/11/12
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Majid daya daga cikin manyan limaman musulmi na kasar Amurka, a lokacin da ake ci gaba da bukin ratsuwar Trump a wata majami’ar birnin Washington ya karanta ayoyin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481158 Ranar Watsawa : 2017/01/22